Eric Nyam – Kwanchiyan Hankali

Eric Nyam – Kwanchiyan Hankali Mp3 Download Audio

Gospel Minister, Eric Nyam has released a new single titled “Kwanchiyan Hankali”

Lyrics :

Yesu ne ya ba ni rai
Yesu ne Ya rike ni
Yesu ne ya bani kwanciyan Hankali

Ni zan rai ra masa yabo da dukan wakoki
Zan rai ra wannan yabon ko babu kalmomi
Ni zan rai ra masa yabo da dukan zuciya daya
Domin shi ya bani kwanciyan Hankali.

I was bound to dieFor the sins that i commit
He condemn himself that my sins won’t be seen
He who comes from father, the only son he’s got was given so you and i will be sons

Ni zan rai ra masa yabo da dukan wakoki
Zan rai ra wannan yabon ko babu kalmomi
Ni zan rai ra masa yabo da dukan zuciya daya
Domin shi ya bani kwanciyan Hankali.

(ALL)
I was bound to die
For the sins that i commit
He condemn himself that my sins won’t be seen
He who comes from father, the only son he’s got was given so you and i will be sons

Kuzo mu rai ra masa yabo da dukan wakok
iSai mu rai ra wannan yabon ko babu kalmomi
Kuzo mu rai ra masa yabo da dukan zuciya daya
Domin shi ya bamu kwanciyan Hankali.

Yesu ne ya ba ni rai
Yesu ne Ya rike ni
Yesu ne ya bani kwanciyan Hankali
Kuzo mu rai ra masa yabo da dukan wakoki
Sai mu rai ra wannan yabon ko babu kalmomi
Kuzo mu rai ra masa yabo da dukan zuciya daya

Domin shi ya bamu kwanciyan Hankali.
Domin shi ya bamu kwanciyan Hankali.

audio Kwanchiyan Hankali by Eric Nyam

DOWNLOAD MP3