Wordsmith Benedict – Salama Mp3 Download Audio
Talented Nigerian Gospel Minister, Benedict popularly known as Wordsmith Benedict delivers a song titled “Salama”.
The new song is available here on your favourite blog for free downloads.
Lyrics
chorus
Dalilin Salama Na Ne
Ya sha wiya (Respond) 2x
Dalilin salama na ne
Ya zan’manta ah ahh.
Verse 1
kusotsi uku da guduma,
ya doka giceye domina,
Soyaya nan kaman zuma
Da rawanin kaiya akansa kuma
Da jini da ruwa sun zuba
a’gepen sa,da na huda
‘ya uba ka yafe shi ya ce
ka bashi gane wa,
(Eloi lama sabacthani’ ya kare)2x
Verse 2
One cross the hammer and three nails,’ ya cire mani wawanci
rending the heart and the veil,’yesu ya nuna bambamci
what a sacrifice he gave us christ who paid the price guy no b rice
some times we crucify the saviour twice when he’s paid the price make you think twice
Rap.
Yakamata,mu girmama sunsan sa,
mu gode masa,domin yabar da dansa
kai soiyaya ya kawo manana salama,amma mun kasa mun nace yin iskanci,sasanci,cin hanci tsai kaman mun manta da wannan baban aikin hadaiya,
duk da haka yesu ya cice mu cikin zunubi da zaman azaba,tsai mu kiyaye kadda mu hallaka cikin jaraba amma mu yi biyaya
shedan bishara,shi ne hikima,hanu mu tappa,kappa mu takka,domin yesu baya cin amana domin yesu ya kawo manna salama.
brige.just to give me peace ,He suffered on the tree,
spat upon his face peirce his side,had no angel there to guide,had no pride,domina he cried,domina He died.
Leave a Reply